A yau zan yi takaitaccen bayani game da yadda zaka sauke free template a shafin ka na Blogger.
Ba tare da bata lokaci ba ga yadda zaka dora Template a Blogger
Farko ka bude blogger.com
Bayan ya bude sai ka zabi Theme kamar yadda yake a wannan hoto
Bayan ya bude sai ka duba sama bangaren hannun dama ka danna wajen da kibiya ta yi nuni a wannan hoto dake kasa
Bayan ka danna Backup/Restore zai bude kamar haka sai ka danna wajen da kibiya ta yi nuni
Bayan ka danna zai kawo ka nan
Ka danna wajen da kibiya ta yi nuni zai kawo ka nan
KARANTA DARASI MAI ALAKA DA WANNAN Yadda Zaka Gyara Free Template
Ka danna wajen da kibiya ta yi nuni zai kawo ka nan
Zaka ga Template da ka sauke karshen sa .XML shi zaka dora.
Sunday, November 3, 2019
Author: Thé M Jáméél verified_user
RELATED STORIES
100MB da lokacin kira na mintuna 12 zuwa ko wane layi duk a Naira 100 tsawon kwanaki 30 Kamar yadda muka saba a yau ma mun zo muku da w
Yadda zaka duba lambar wayar ka a layukan sadarwa na Nigeria Barkan ku da kasancewa da mu a wannan lakaci. A
Yadda ake sayan 1gb Naira 500 a layin Airtel Masu bibiyar ZaurenHausa Brakan mu da wannan lo
Yadda zaka sauke Video ko Mp3 daga YouTube Maziyarta shafin mu na ZaurenHausa barkan ku da
Damen shiga yanar gizo mafi sauki a layin MTN Ba tare da bata lokaci ba yadda zaku sayi dame
Yadda ake sayen ko wacce irin Data a layin Airtel Masu bibiyar wannan shafi barkan ku da warhaka
0 Comments:
Note: Only a member of this blog may post a comment.