Idan dai baku manta ba a shekarar 2018 data gabata mutanen da suka yi register da Nnu version 1 a wancen lokaci sun samu kudi ciki har da ni mai wannan rubutu,
Yadda abun ya kasance shi ne
Shi wancen Nnu version 1 da muka samu kudi da shi a shekarar da ta gabata farko farkon su suna biyan kudin da mutum ya samu ko da bai gayyato kowa ba amma daga baya suka canza a inda ya zamo kafin su biya ka dole ka gayyato a kalla mutum 2 suyi register ta karkashin ka haka abu ya ci gaba da wakana karshe har ya zamto sun daina biya kwata kwata a karshen shekarar ta 2018
To shi dai mai wannan shafi wato Paul Samson a kwanakin baya ya kaddamar da wani sabon shafin mai suna Nnuforum ko Nnu version 2 duk da zamu iya cewa tsarin su kusan guda ne amma da akwai banbanci
1" Shi wannan na yanzu garanti suna biya ba tare da Referral ba
2" Earning din ka a rana yana da limit
2" Idan kana da stohon account da Nnu version 1 zaka iya cire kudin ka da suka rike wancen lokaci
Yadda tsarin su yake shi ne
A duk rana zaka samu #350 ne a kalla
1* Idan kayi Log in a kullum zasu biya ka #50
2* Idan kayi share post din su zuwa Facebook account din ka zasu biya ka #100
3* Idan ka bude 20 posts da suke yi a duk rana zaka samu #200
Idan kahada a kullum zaka samu #350 kenan
Idan ka lissafa #350 kwanaki 15 zasu tashi 5000 da doriya idan kaso sai ka cire abun ka idan ka so sai ka jira ka cike kwanaki 30 su cika #10,000
Minimum withdraw dai #5000 ne
Wani zai iya cewa ai nayi Nnu version 1 a 2018 basu biya ni ba har yau
Na'am matsalar shi ne baka yi register a kan lokaci ba,
Tun farkon lokacin da aka kaddamar da Nnu version 1 yan kudu suka yi ta tururuwar shiga kuma suka yi ta samun kudi da shi kafin mu ankara mu fara duk da ire ire na mun zo kusan a latti amma Alhamdulillah mun yagi rabon mu,
Sai dai ina kyautata zaton wannan sabon tsari na Nnu version 2 ko da zai canza tsari daga karshe to zamu dade muna kwashe wa
Shawarar da zan bawa mai son yi shi ne yayi tun yanzu ina da tabbacin zai dara da yardar Allah
Kudin register Naira 1400 ne kacal
Zan kwatanta maka yadda zaka yi komai
Idan kuma kana so nayi maka komai ka fara earning to zaka biya 1500 ne #100 na lokaci na ne badan komai ba sai dan lokaci tsada gare shi
Dokin neman karin bayani zaka iya kirana ta wannan lamba ko kamun magana ta WhatsApp
07065220089
Idan ka yi latti za'a yi ban da kai
Idan kana ganin #1400 wani kudi ne ka tuna datar nawa kake kona wa a wata
Sai na jiku
0 Comments:
Note: Only a member of this blog may post a comment.