A yau muna tafe da wata garabasa ga masu amfani da layin sadarwa na MTN,
Ba tare da bata lokaci ba garabasar shi ne yadda zaku sayi damen shiga yanar gizo wato [DATA]
Zaku iya siyen MB 2000 wato 2gb a kan kudi Naira dari biyar kacal a layukan ku na MTN,
Ga yadda zaku yi domin siya
Bayan kun tabbatar kun zaka katin 500 a layin ku sai ku danna wadannan lambobi
*131*154#
Nan take zasu kwashe 500 su baku 2gb wanda zai yi tsawon kwanaki 3 kuna amfani da shi zaku iya shiga ko ina a yanar gizo da shi.
Zamu dakata a nan sai kuma lokaci na gaba.
Saturday, October 5, 2019
Author: Thé M Jáméél verified_user
RELATED STORIES
Yadda zaka tsare WhatsApp din ka daga masu kutse Masu bibiyar ZaurenHausa barkan mu da wannan lo
Yadda zaka duba lambar wayar ka a layukan sadarwa na Nigeria Barkan ku da kasancewa da mu a wannan lakaci. A
Manhajoji masu muhimmanci a wayar Android A yau zamu kawo muku sunayen wadansu muhimman A
9MOBILE YADDA ZAKA SAYI 1GB A KAN KUDI NAIRA 200 Wannan dai ba sabon abu ba ne ga masu amfani da
Damen shiga yanar gizo mafi sauki a layin MTN Ba tare da bata lokaci ba yadda zaku sayi dame
100MB da lokacin kira na mintuna 12 zuwa ko wane layi duk a Naira 100 tsawon kwanaki 30 Kamar yadda muka saba a yau ma mun zo muku da w
0 Comments:
Note: Only a member of this blog may post a comment.