Jama'a barkan mu da wannan lokaci a yau wannan shafi namu ya zo muku ne da wata garabasa ga masu amfani da layin sadarwa na Airtel Ng,
Domin morar wannan garabasa ana bukatar abubuwa kamar haka 👇
1' Ka tabbatar ka karanta wannan posting din da kyau
2' Ka tabbatar bayan ka gwada Yayi zakai share wannan darasi domin wasu su amfana
3' Ka tabbatar layin ka befi wata 3 da Yin Register ba a takaice dai wannan tsari ba yayi a tsohon layi
Ko kuma idan kana tamtama zaka iya danna wadan nan codes din domin ganin Yaushe ne kai register layin *746#
Bayan ka tabbatar layin naka bekai wata 3 da siya ko yi masa Reg ba
Kawai saika siyo Katin Airtel na ₦200
Saika load ta *126*number kati#
Bayan ka Load katin
Saika duba Datar ta hanyar
Danna *140
Zaka ga sun baka 4.6Gg wato damen shiga yanar gizo 4000
Idan kanaso ka samu da Yawa kawai sai ka siyo wani katin Airtel na N200 ka load
Adadin load katin #200 adadin 4.6gb din da zasu baka
Kaga idan ka lissafa
4×5=?
Amma idan kayi ta Bank Recharge bazai Yi ba
Dole sai Recharge card na takadda
Plz kuyi share wasu su su amfana
Kana da damar tambaya a wajen Comments na kasan wannan posting
Sannan zaka iya duba kasa domin ganin wasu darusan namu
0 Comments:
Note: Only a member of this blog may post a comment.