A yau zamu kawo muku sunayen wadansu muhimman Applications da ya dace ace duk mai amfani da wayar Android yana da su a wayar sa.
Ba tare da bata lokaci ba ga sunayen Application din kamar haka.
Chrome Browser
Firefox Browser
Opera mini
Facebook lite
WhatsApp/WhatsApp business
Messenger
Puffin Browser
Uc Browser
Xender
Zamu daka ta a nan
Zamu zo da bayani game da kowannen su Insha Allah
0 Comments:
Note: Only a member of this blog may post a comment.