Ba tare da bata lokaci ba yadda zaku sayi damen shiga yanar gizo mafi sauki a layin MTN Nigeria.
Sai dai wani dan takaitaccen bayani da zan yi shi ne a gaskiya ba ko wane layi suke bawa damar cin wannan garabasa ba
Anfi dace wa a tsofaffin layuka kuma idan ka yi sa'a layin ka na yi to ka bi a hankali kada ka yawaita siya sabo da suna dakatar da mutum idan ya fiye siya ko wane lokaci
Yadda ake siya din shi ne
Farko ka danna *131*65#
Zasu baka zabi
Sai ka zaba ka yi musu replay nan take zasu zare kudin su baka damen shiga yanar gizo din ka
0 Comments:
Note: Only a member of this blog may post a comment.