Shahararren jarumi a masana'antar Fim ta Kannywood Adamu Abdullahi Zango wato (Adam A Zango) ya ce...
Sunday, November 24, 2019
Saturday, November 23, 2019
DAFA SHAYI NE GADO NA BA WAKA BA ADO GWANJA
Jarumi a masana'antar Fim ta Kannywood kuma shahararren mawakin Hausa Ado Isa Gwanja ya ce ko kusa...
Friday, November 22, 2019
9MOBILE YADDA ZAKA SAYI 1GB A KAN KUDI NAIRA 200
Wannan dai ba sabon abu ba ne ga masu amfani da layin Etisalat wato 9MOBILE to sai dai zamu maimaita...
Thursday, November 21, 2019
RUKAYYA DAWAYYA A YANZU BANI DA SAURAYI A KANNYWOOD
Cikin shirin daga bakin mai ita da #BBC HAUSA suka kaddamar a yau sun yi hira ne da shahararriyar...
Sunday, November 3, 2019
Yadda Zaka Sauke Free Template A Blogger
A yau zan yi takaitaccen bayani game da yadda zaka sauke free template a shafin ka na Blogger.
Ba...
Yadda Zaka Gyara Free Template
Duba da yadda naga wadansun mu suna tambaya game da yadda ake gyara free template domin sauke shi...
Friday, November 1, 2019
Yadda Jarumi Ali Nuhu Ya Samu Karramawa A Kasar Indiya
A makon da ya gabata ne dai Jarumin masana'antar Fim ta Kannywood wato Ali Nuhu ya samu karramawa...
Wednesday, October 30, 2019
[[Karanta]] A gaskiya ni ban iya Hausa ba Zahra Buhari
'Yar Shugaban kasa Zahra Buhari ta bayyana cewa ita fa bata iya magana da harshen Hausa sosai ba.
Zahra...
Monday, October 28, 2019
Akshay Kumar Fina Finan Sa 14 Mafiya Shahara
Jarumi Akshay Kumar yana daya daga cikin taurari a masana'antar Bollywood a yau zamu kawo muku wadansu...
Saturday, October 26, 2019
Waiwaye adon tafiya Kalli wakar Tamma Tamma Sanjay Duty
Rera waka, Bappi Lahiri. Anuradha.
Shekarar fita 1990
Jaruman da suka hau wakar.
Sanjay...
Friday, October 25, 2019
Auren Sharukh Khan Da Gauri ya cika shekaru 28
A rana mai kamar ta yau ne 25 ga Satan October auren fitattun jaruman nan na masana'antar Bollywood...
Wednesday, October 23, 2019
Rashin mijin aure ne ya kawo mun tsaiko Maryam Yahaya
Shahararriyar jarumar Kannywood, Marayam Yahaya ta bayyana dalilin da yasa bata yi aure ba har...
Thursday, October 17, 2019
Postal Code na jihohin Nigeria
A yau zamu kawo muku jerangiyar Postal Codes na jihohin Nigeria domin amfanin yan uwa masu bukata,...
Monday, October 14, 2019
Shin gaskiya ne A'isha Buhari tayi yaji?
A kwanakin nan ne dai kafafen sada zumunta suka cika da jita jitar cewar Shugaba Muhammadu Buhari...
Sunday, October 6, 2019
Yadda zaka tsare WhatsApp din ka daga masu kutse
Masu bibiyar ZaurenHausa barkan mu da wannan lokaci
A yau zamu yi bayani ne game da yadda zaku tsare...
Saturday, October 5, 2019
[MTN] Yadda zaka sayi 2gb a kan kudi Naira 500 kacal
A yau muna tafe da wata garabasa ga masu amfani da layin sadarwa na MTN,
Ba tare da bata lokaci...
Tuesday, October 1, 2019
Sunday, September 29, 2019
[Bollywood] Me kuka sani game da Amrish Puri
Me kuka sani game da Amrish Puri [Mugyambo,]
Kusan dai kamar yadda kowa ya sani jarumi "AMRISH...
Wednesday, September 25, 2019
Garabasa Yadda zaka sayi 1gb akan kudi Naira 300
Maziyarta shafin mu na Zaurenhausa barkan mu da wannan lokaci
Kamar yadda muka saba a yau ma mun...
Tuesday, September 24, 2019
Yadda zaka sauke Video ko Mp3 daga YouTube
Maziyarta shafin mu na ZaurenHausa barkan ku da sake saduwa da mu a daidai wannan lokaci
A yau zamu...
Sunday, September 22, 2019
Hanyoyin da zaka bi domin gane takardar kudi ta jabu
Akwai mutane da yawa da suka fada hannun mazambata sabo da basa iya tantance takardar kudi ta kwarai...
Saturday, September 21, 2019
Kalli kyawawan hotunan Amina Amal
Kyawawan hutunan jaruma Amina Amal kenan.
Hoto na 3
Hoto na 4
Hoto na 5
Hoto na 6
Hoto...