Tuesday, July 2, 2019




Yadda ake sayen ko wacce irin Data a layin Airtel

Home Yadda ake sayen ko wacce irin Data a layin Airtel

Thé M Jáméél

Ku Tura A Social Media
Masu bibiyar wannan shafi barkan ku da warhaka ayau na zo muku da cikakken bayani game da yadda zaku sayi ko wane irin damen shiga yanar gizo a layin Airtel,

Ba tare da bata lokaci ba zan rubuta dukkan lambobin da zaku danna domin saye da kuma farashi dama iya kwanakin da zai dauka kafin ya daina aiki,

Sai Ku biyo ni

Yadda ake sayen 20mb a Naira 50 na kwana 1 Danna *141*50#

Yadda ake sayen 75MB na kwana 1 a kan kudi Naira 100 Danna *141*100#

Yadda ake sayen 200MB na kwana 3 akan kudi N200 Danna *141*200#

Yadda ake sayen 350MB na kwana 7 akan kudi N300 Danna *141*300#

Yadda ake sayen 750MB na kwana 14 akan kudi N500 Danna *141*500#

Yadda ake sayen 1.5GB akan kudi N1000 kwanaki 30 danna *141*1000#

Yadda ake sayen 2.5GB na kwana 30 akan kudi N1,500 Danna *141*1500#

Yadda ake sayen 3.5GB akan kudi N2,000 tsawon kwana 30 Danna *141*2000#

Yadda ake sayen 4.5GB na kwana 30 akan kudi N2,500 danna *141*2500#

Yadda ake sayen 5.5GB na kwana 30 akan kudi N3,000 danna *141*3000#

Yadda ake sayen 7.5GB na kwana 30 akan kudi N4,000 Danna *141*4000#

Yadda ake sayen 12GB na kwana 30 a kan kudi N5,000 Danna *141*5000#

Yadda ake sayen 25GB na kwana 30 akan kudi N10,000 danna *141*10000#

Yadda ake sayen 40GB na kwana 30 akan kudi N15,000 Danna *141*15000#

Yadda ake sayen 60GB na kwana 30 akan kudi N20,000 Danna *141*20000#

Zamu dakata a nan

Zaku iya share zuwa Facebook WhatsApp Domin Wadandu Su Amfana

Share this


Author: verified_user

0 Comments:

Note: Only a member of this blog may post a comment.