Friday, July 5, 2019




Yadda ake sayan 1gb Naira 500 a layin Airtel

Home Yadda ake sayan 1gb Naira 500 a layin Airtel

Thé M Jáméél

Ku Tura A Social Media
Masu bibiyar ZaurenHausa Brakan mu da wannan lokaci a yau ko ince a yanzu zamu kawo muku yadda zaku sayi 1gb wato damen shiga yanar gizo daidai har MB1000 a layin Airtel Ng,


Ba tare da bata lokaci ba wannan 1gb a kan kudi Naira 500 ba sabon abu ba ne sai dai zai iya yuwa ba kowa ne ya san da shi ba,

Idan dai kana kuna mb da yawa wajen shige shuge a yanar gizo to gaskiya wannan tsarin zai fi maka 750mb din nan da kowa ya sani shi ma a kan kudi Naira 500 tsawon kwanaki 14,

Shi wannan wanda zan kawo a yanzu 1gb ne amma kwanaki 7 ne zai yi ya gama aiki,

Ba tare da zan ku da surutu ba ga yadda zaku saya,,

Farko danna *312# zai Baku zabi sai Ku yi Replay da 2 zai kara tambayar Ku sai Ku danna 1 Ku tura nan take zasu cire #500 su baku 1gb na tsawon kwanaki 7,

Kuci gaba da kasancewa da ZaurenHausa


Zaku iya share a Facebook ko WhatsApp dimin wadansu su amfana.

Share this


Author: verified_user

0 Comments:

Note: Only a member of this blog may post a comment.