Sunday, June 30, 2019




Yadda zaku sayi 2gb akan kudi N1,200 a layin MTN

Home Yadda zaku sayi 2gb akan kudi N1,200 a layin MTN

Thé M Jáméél

Ku Tura A Social Media
A yau muna tafe da takaitaccen bayani game da yadda zaku sayi wannan dame na shiga yanar gizo mai saukin farashi sai ku biyo ni.


Wannan tsarin sayen damen yanar gizo mai saukin kudi da kamfanin MTN suka fitar da shi yana daukar tsawon kwanaki talatin ne kafin ya yi expire.

Ba tare da bata lokaci ba ga yadda zaku sayi wannan dame

Danna *131*130# kai tsaye zasu kwashe #1200 cikin account din ku su Baku 2gb wato 2000mb kenan

Kuci gaba da kasance wa tare da ZaurenHausa

Share this


Author: verified_user

0 Comments:

Note: Only a member of this blog may post a comment.