Monday, July 1, 2019




100MB da lokacin kira na mintuna 12 zuwa ko wane layi duk a Naira 100 tsawon kwanaki 30

Home 100MB da lokacin kira na mintuna 12 zuwa ko wane layi duk a Naira 100 tsawon kwanaki 30

Thé M Jáméél

Ku Tura A Social Media
Kamar yadda muka saba a yau ma mun zo muku da wata garabasa ga masu amfani da layin MTN NIGERIA,

Wannan garabasa shi ne yadda zaka samu 100MB da lokacin kira zuwa ko wane layi na tsawon mintuna 12 duk a layin MTN,

Wani karin armashi game da wannan garabasa tana daukar tsawon kwanaki 30 kafin ta kare aiki ba tare da bata lokaci ba ga yadda ake shiga wannan tsari,

Ka sanya layin ka na MTN a cikin wayar ka ka sayi katin #100 sai ka dannan wadannan lambobi *121*4*3# nan take zasu baka zabi sai ka danna 1 ka mayar musu domin tabbatar wa nan take zasu zare Naira 100 su baka 100MB da mintuna sha biyu na kira zuwa ko wane layi

Zamu daka ta anan
Kuci gaba da kasancewa da ZaurenHausa

Kuyi share a social media domin wadansu su amfana da wannan garabasa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments:

Note: Only a member of this blog may post a comment.